ha_tn/psa/119/151.md

534 B

duk umarnanka amintattu ne

Suna mai zuzzurfar ma'ana "amintacce" za'a iya fassara ta ta yin amfani da fi'ili "amince da." AT: "Ina iya amince da umarnanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

dokokin alƙawari

Sauran mai yiwuwa ma'ana sune "shaidar" ko "dokokin." Duba yadda ka fassara wannan a 78:5.

ka tsaida su

Marubucin zabura ya yi magana game da dokokin Yahweh sai ka ce an ƙafa sune tari cikin ƙasa. AT: "bayar da su don mutane su yi biyayya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)