ha_tn/psa/119/149.md

385 B

Ka saurari muryata a cikin alƙawarin amincinka

Marubucin zabura ya yi magana game da abin da ya na ce sai ka ce ita ne murya da ya na yin amfani don magana. AT: "ka saurari abin da na ce saboda alƙawarin amincinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy|Metonymy)

suna nesa da shari'arka

"sun bata daga shari'arka" ko "ba su sa wani hankali ga shari'arka ba" (UDB)