ha_tn/psa/119/147.md

291 B

da asussuba

"Kafin rana ya bayyana da farko"

Na kan farka kafin masu gadin dare suyi sauyi

Wannan shine salon zance. Cikin al'adun Hebraniyawa, yawanci an raba dare cikin uku "lura da" ko kayadadden lokaci. AT: "Ina farke dukkan dare" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)