ha_tn/psa/119/145.md

455 B

QOPH

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha tara. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 145-152 ta fara da wannan harafi.

da dukkan zuciyata

Marubucin zabura ya yi magana game da dukkan kasancewarsa sai ka ce ita ne zuciyarsa kadai. AT: "gaba daya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

dokokinka na alƙawari

Sauran mai yiwuwa ma'ana sune "shaidar" ko "dokokin." Duba yadda ka fassara wannan a 78:5.