ha_tn/psa/119/143.md

266 B

wahala da azaba sun afko mani

Marubucin zabura ya yi magana game da wahala da azaba sai ka ce su mutane ne. AT: "Na zama wanda an wahalar da wanda an ɓakantar rai" ko "jikina da zuciyana na shan wahala" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)