ha_tn/psa/119/139.md

602 B

Fushi ya hallaka ni

Wannan shine salon zance. Jimla ita ce ƙara azama kuma shine adadin jawabi wanda ke nuna ƙara azama na "Ina fushi mai tsanani." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

an jaraba sau da yawa

Wannan za'a iya bayyana ta cikin fo mai ƙuzari. AT: "Na jaraba maganarka sau da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ƙaunar bawanka

Marubuci ya yi magana game da kanasa sai ka ce wani mutum dabam ne. AT: "Ni, bawanka, ina ƙauna" ko "Ina ƙauna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)