ha_tn/psa/119/135.md

473 B

Bari fuskarka ta haskaka a kan bawanka

Marubuci na magana game da Yahweh yana addashin abun alfarma zuwa gare shi sai ka ce fuskan Yahweh ya haskaka akan sa. AT: "Yin abun alfarma zuwa ga bawanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ƙoramun hawaye

Marubuci ya yi magana game da hawayensa masu yawa sai ka ce sune ƙoramun ruwaye. AT: "hawaye masu yawa"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

lura da shari'arka

"biyayya da shari'arka"