ha_tn/psa/119/133.md

867 B

Ka bida ƙafafuna

A nan kalma "ƙafafu" na gabatad da marubuci sai ka ce yana yin tafiya. Ya yi magana game da hanyar da yake zama, ko gudanarwarsa, sai ka ce yana yin tafiya akan hanya. AT: "Bida ni" ko "Koya mani yadda zan zauna" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

kada ka bari wani zunubi yayi mulki a kaina

Marubuci na magana game da zunubi sai ka ce ita mutum ne wanda yana da izni a kan sa. Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "kada ka bar wani zunubi ya zama jiki gare ni" ko 2) kada ka bar mutane masu zunubi su yi mulki a kaina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Ka fanshe ni daga hannun masu zalunci

Kalmar "zalunci" za'a iya fassara ta kamar yadda a fi'ili. AT: "Ka cece ni daga mutane wanda suke zalunta wasu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)