ha_tn/psa/119/131.md

562 B

Na buɗe bakina ina haki, saboda na ƙagara domin maganarka

Marubuci ya yi magana game da marmarinsa domin dokokin Yahweh sai ka ce shi Kare tana haki domin ruwa. AT: "Na yi marmari da naciya domin dokokinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka juyo wajena

A juya zuwa ga wani na nufi da sa hankali da wancan mutum. AT: "Sa hankali a kan na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ƙaunar sunanka

A nan kalma "suna" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: "ƙaunarka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)