ha_tn/psa/119/129.md

784 B

PE

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha bakwai. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 129-136 ta fara da wannan harafi.

Buɗewar maganarka tana bada haske

Marubuci ya yi magana game da maganar Yahweh sai ka ce waɗannan maganar masana'anta ne wanda an naɗe, kuma gae da mutum wamda ke bayyana maganar Yahweh sai ka ce suna buɗe wancan masana'anta. AT "Bayyani maganarka suna bada haske" ko "Sa'ad da wani ya bayyana maganarka, sun bada haske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Buɗewar maganarka tana bada haske

Marubuci ya yi magana game da maganar Yahweh yana bada hikimar ga mutum sai ka ce maganarsa suna bada haske akan su. AT: "Bayyani maganarka na ba mutane hikima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)