ha_tn/psa/119/127.md

504 B

na bi umarninka a hankali

Mutum yana biyayya da dukkan umarnin Allah a hankali an yi magana game da sai ka ce umarnin suna bida mutum kuma cewa zai bi daga baya. AT: "Na yi biyayya da dukkan umarninka a hankali" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kowacce hanya ta ƙarya

Mutane masu yi abin da ke mugu an yi magana game da sai ka ce suna tafiya akan hanya da ba daidai ba. AT: "dukkan hanyoyin marasa kyau da wasu mutane ke zama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)