ha_tn/psa/119/125.md

687 B

ka bani fahimta

Suna mai zuzzurfar ma'ana "fahimta" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: "ka ba ni dama in fahimta abin da kake so da ni in sani" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Lokaci ya yi da Yahweh zai yi aiki

Marubuci yana magana da Yahweh kamar da mutumin da ake yin magana a kansa. Wannan za'a iya bayyana ta a mutumin na biyu. AT: "Lokaci ya yi ka yi aiki, Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

mutane sun karya shari'arka

Wannan salon zance ne. Anan "sun karya" na nufi "rashin biyayya." Wannan shine hanyar cewa mutane suna rashin biyayya da shari'ar Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)