ha_tn/psa/119/123.md

976 B

Idanuna sun gaji sa'ad da nake jiran

A nan "idanu" na gabatad da dukkan mutum. AT: "Na gaji saboda na yi ta jira sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

cetonka da maganarka mai adalci

Suna mai zuzzurfar ma'ana "ceto" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: "gama ka cece ni kamar yadda ka alƙawarta ka yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

maganarka mai adalci

A nan "magana" na gabatad da abin Allah ke sanad da mutane. AT: "alƙawarin adalcinka" ( rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ka nuna wa bawanka

Marubuci na magana game da kansa kamar "bawanka." AT: "Ka nuna mani" ko "Ka nuna mani, bawanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

amincin alƙawarinka

Suna mai zuzzurfar ma'ana "amincin" za'a iya bayyana ta kamar yar bab ko siffa. AT: "cewa kana kaunar na da amincin" ko "cewa kana da aminci gare ni saboda alƙawarinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)