651 B
651 B
AYIN
Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha shida. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 121-128 ta fara da wannan harafi.
kada ka bashe ni a wurin masu yi mani tsanani
"kada ka bar mutane su tsananta mani"
Ka tsare lafiyar bawanka
Marubuci ya yi magana game da kansa kamar "bawanka." AT: "Ka tabbatar da lafiya na" ko "Ka taimaka kuma ka kare ni, bawanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)
masu girman kai
Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar wani siffa. AT: "waɗanda suna da girman kai" ko "mutane masu girman kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)