ha_tn/psa/119/119.md

913 B

Ka cire dukkan mugayen duniya kamar dattin maƙera

Dattin maƙera ɓarɓashi ne ko kuwa raguwar da ba a so cikin tsari tata zinariya ko wasu karafa. Yahweh ya kawar da mugaye mutane sai ka ce su sharan ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

mugayen

Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar wani siffa. AT: "Mugaye mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

kamar dattin maƙera

"kamar shara" ko "kamar ɓarɓashi"

Na cika da tsoronka

A nan "jiki" na gabatad da dukkan mutum. AT: "Na girgiza saboda da tsoron ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ina jin tsoron adalcin ka'idodinka

Tana nuna cewa marubuci ya na tsoron adalcin ka'idodin Allah saboda marubuci ya sani cewa Allah na horon masu yi dokokinsa rashin biyayya. Ka na iya ba da cikakke ma'ana wannan bayyani a bayyane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)