ha_tn/psa/119/117.md

272 B

Ka tallafe ni

"Ka taimake ni" ko "Ka ƙarfafa ni"

waɗancan mutanen masu yaudara ne kuma ba abin dogara ba ne

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "waɗancan mutane suna da karya kuma babu wanda zai dogara da su" ko 2) "waɗancan mutane suna yin shiri yaudara amma zasu gaza"