ha_tn/psa/119/115.md

579 B

Ka ƙarfafa ni ta wurin maganarka

Ka tallafe ni ta wurin maganarka." Anan "magana" na gabatad da abin da Allah ya na magana da mutane. AT: "Ba ni ƙarfi kamar yadda ka ce zaka yi" ko "Ba ni dama in zama da ƙarfi kamar yadda ka alƙawarta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba domin inji kunyar sa begena ba

A nan "begena" na gabatad da dogarar marubuci a cikin Allah da alƙawarinsa. Wannan za'a iya bayyana ta kamar yadda a cikakke jumla. AT: "Kada ka yanke mani buri." (UDB) ko "Kada ka sa in jii kunya ta wurin rashi yin abin da ka alƙawarta ka yi."