ha_tn/psa/119/113.md

950 B

SAMEKH

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha biyar. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 113-120 ta fara da wannan harafi.

waɗanda ba sa son yi maka biyayya

Mutum wanda ba shi da hali na gari kuma ba ya cikakke yi wa Allah biyayya an yi magana game da shi sai ka ce mutumin na da zuciyar biyu. AT: "waɗanda ba su yi maka biyayya gaba daya" ko "waɗanda suna da rashin kirki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kai ne maɓoya ta

Allah yana hadawa marubuci lafiya an yi magana game da sai ka ce Allah shine wurin inda marubuci zai ji kuma ya ɓoye. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

garkuwarna

Allah yana kare marubuci an yi magana game da sai ka ce Allah shine garkuwar marubuci. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ina jiran maganarka

A nan "jira" na nufi da jiran da zaman sa rai. Wannan yana da ra'ayin bege da dogara. AT: "Ina dogara da maganarka"