ha_tn/psa/119/111.md

963 B

Na nemi alƙawaran dokokinka a matsayin gãdona har abada

Marubuci kullum yana son ƙwarai kuma na yi biyayya da dokokin Allah an yi magana game da ita sai ka ce dokokin su ƙasa ne ko mallaka da marubuci zai gãda. AT: "Shari'arka zai zama nawa har abada" ko "Alƙawarin umarninka suna kamar da gãdo da zan rike har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

su ne murnar zuciyata

A nan "zuciya" na gabatad da dukkan mutum. AT: "suna sa ni farinciki" ko "Ina jin daɗin su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Zuciyata a shirye take don biyayya

A nan "zuciya" na gabatad da son rai marubuci. Jimla "zuciya a shirye" salon zance ne. Hanyar ce na faɗin marubuci yana ƙuduri. AT: "Ina ƙuduri yi biyayya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

zuwa ƙarshe

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "kowanen su" (UDB) 2) "zuwa ƙarshen rayuwa ta" ko 3) "zuwa ƙarshen lokaci"