ha_tn/psa/119/105.md

721 B

NUN

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha hudu. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 105-112 ta fara da wannan harafi.

Maganarka fitila ce ga sawayena, haske ne kuma ga hanyata

Waɗannan jimla biyu na da ma'ana sun yi kama. Suna magana game da Allah yana gaya wa mutum yadda zasu zauna sai ka ce mutum suna yin tafiya akan hanya da maganar Allah shine haske da ke taimakon mutum ya gani inda zasu je. AT: "Maganarka na gaya mani yadda zan yi rayuwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Maganarka

A nan "magana" na gabatad da dukkan wanda Allah ya na magana ga mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)