ha_tn/psa/119/103.md

694 B

Ya ya zaƙin maganarka ga ɗanɗanona, I, tafi zuma zaƙi a bakina!

Marubusci yana jin daɗi cikin abin da Allah ya ce an yi magana game da sai ka ce kalmomin Allah abinci ne wanda an ɗanɗanar zaki zuwa ga marubuci. AT: "Kalmominka suna da kyau kuma mai farantawa!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na ƙaru da basira

Wannan suna mai zuzzurfar ma'ana "basira" za'a a iya bayyana ta kamar da fi'ili. AT: "Na koya in gane abin da ke daidai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

saboda haka ina ƙin kowacce hanyar ƙarya

Mugu hali an yi magana game da ita sai ka ce sune hanyar ko hanya ƙarya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)