ha_tn/psa/119/097.md

371 B

MEM

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha uku. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 97-104 ta fara da wannan harafi.

dokokinka kullum suna tare dani

Kullum tunani game da dokokin Allah an yi magana game da sai ka ce dokokin wasu abu ne da marubuci ke ajiye tare da shi a kulluyaumi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)