ha_tn/psa/119/095.md

463 B

zan nemi in san

"zan yi matukan kokari in fahimta"

dukkan abu yana da iyakarsa

"dukkan abubuwa suna da karshe"

amma dokokinka suna da fãɗi, basu da iyaka

Dokokin Allah na kasancewa gaskiya a koyaushe da kuma cikakke an yi magana game da sai ka ce dokokin Allah wani abu ne wanda ta na da faɗi da ba ta ta da iyakar faufau. AT: "amma dokokinka basu da karshe" ko "amma dokokinka suna nan har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)