ha_tn/psa/119/093.md

614 B

Ba zan taɓa mantawa

Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: "Zan tuna da kulluyaumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

gama ta wurinsu ka kiyaye ni da rai

Tana nuna cewa marubuci yana yin biyayya da umarnan Allah. Cikakke ma'ana wannan bayyani ana iya sa ta bayyane. AT: "gama ka ajiye ni da rai saboda ina biyayya da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

gama na nemi umarnanka

Kokari kwarai don biyayya da umarnan Allah an yi magana game da sai ka ce umarnan wani abu ne wanda tilas mutum ya bincika. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)