ha_tn/psa/119/091.md

280 B

dukkan abubuwa bayinka ne

Dukkan halitattu abubuwa an yi magana game da su saimka ce su mutane wanda suna iya yi hidima ga Allah. AT: "dukkan abubuwa suna yi maka hidima" ko "dukkan abubuwa sun yi biyayya da dokokinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)