ha_tn/psa/119/089.md

883 B

LAMEDH

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha biyu. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 89-96 ta fara da wannan harafi.

maganarka ta tsaya har abada

A nan "magana" na gabatad da wani abu da Allah ya yi magana da mutane. AT: "Abin da ka ce zai zama gaskiya har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

maganarka ta kahu da ƙarfi a cikin sama

A nan "magana" na gabatad da wani abu da Allah ya yi magana da mutane. Wannan na magana game da abin da Allah ya ce sai ka ce wani abu ne da ke tsaye a mike da tabbaci. AT: "abin da ka ce zai zama gaskiya a cikin sama har abada" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ga dukkan tsararraki

"ga dukkan tsararraki na gaba." Wannan shine salon zance wanda ke nufi "har abada." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)