ha_tn/psa/119/087.md

439 B

Saura kaɗan su kawo ƙarshena a duniya

Wannan hanyar mai ladabi ne na yin magana game da wani yana kashe wani dabam. AT: "Saura kaɗan su kashe ni"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Ta wurin tsayayyar ƙaunarka

"Bisa ga tsayayyar ƙaunarka." Jimlan "tsayayyar ƙaunar" ko "amincin" ana iya bayyana ta kamar yar bab. AT: "saboda cikin aminci kana ƙauna ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)