ha_tn/psa/119/085.md

489 B

Masu girmankai sun haƙa ramuka domina

Masu girmankai suna neman su kama marubuci ko su sa shi ya yi abin da ba dadai ba. Wannan an yi magana game da ita sai ka ce su mafarauci ne da suke tona ramuka don su kama marubucin kamar yadda wani dabba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

girmankai

Wannan siffa mara muhimmanci ana iya bayyana ta kamar siffa. AT: "mutane masu girmankai" ko "waɗanda suna da girmankai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)