ha_tn/psa/119/083.md

840 B

Gama na zama kamar salka cikin hayaƙi

Salka na halakani sa'ad da tana rataya na sawon lokaci a cikin wurin da ke cike da hayaƙi. Marubuci ya kwatanta kansa da salkan wanda ya kasance halakani ta wuri hayaƙi don jadada cewa yana ji mara amfani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Har yaushe bawanka zai jiure da wannan; yaushe zaka hukunta waɗanda suke tsananta mani?

Marubucin ya yi amfani da tambaya don rokon Allah ya hore waɗanda suna tsananta masa. Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba za'a iya fassara ta kamar yadda bayyani. AT: "Don Allah kada ka jira wani sawo ba. Ka hore waɗanda suna tsananta mani." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ya bawanka

Marubucin na mai da kansa kamar "bawanka." AT: "tilas ni, bawanka" ko "tilas ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)