528 B
528 B
KAPH
Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha ɗaya. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 81-88 ta fara da wannan harafi.
Na sa zuciya cikin maganarka
A nan "magana" na gabatad da abin da Allah ya ce. AT: "Ina amincewa dõgara da abin da ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Idanuna na jiran ganin alƙawarinka
A nan "idanu" na gabatad da cikakke mutum. AT: "Na jira sosai domin ka yi abin da ka alƙawarta zaka yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)