ha_tn/psa/119/073.md

755 B

YOD

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 73-80 ta fara da wannan harafi.

Hannayenka sunyi ni ka ƙera ni

Allah yana halita mutum an yi magana game da sai ka ce Allah ya yi amfani da hannayensa don siffar da mutum kamar yadda wani mai yiwu siffar da yumbu zuwa cikin abu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Hannayenka

A nan "Hannayen" na gabatad da ikon Allah ko yin wani abu. AT: "ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda na sami bege cikin maganarka

A nan "magana" na gabatad da abin da Allah ya ce. AT: "saboda na dogara ga abin da ka ce" ko "Ina amincewa gaskanta da abin da ka ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)