ha_tn/psa/119/071.md

332 B

Umarni daga bakinka

A nan "baki" na gabatad da abin da Allah ya ce. AT: "Umarnin da ka yi magana sune" ko "umarninka sune" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

fiye da dubban zinariya da azurfa

Wannan za'a iya bayyana ta mafi yawa gabaki daya. AT: "fiye da babban iyan yawa kudi" ko "fiye da dũkiya mai girma"