ha_tn/psa/119/069.md

835 B

Mai girman kai

Wannan siffa mara muhimmanci ana iya bayyana ta kamar ita siffa ne. AT: "Mutane masu girman kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

rufe ni da ƙarairayi

Mutane na faɗin ƙarairayi masu yawa game da mutum an yi magana game da sai ka ce sun sa mutum mai dati ta wurin yada ƙarairayi bisan sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da dukkan zuciyata

A nan "zuciya" na gabatad da son rai mutum. AT: "da dukan alkawari" ko "gaba daya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zuciyarsu ta taurare

A nan "zuciyar" na gabatad da mutane masu son rai. Mutum mai taurin kai an yi magana sai ka ce zuciyarsu ko son ransu suna da tauri kamar dutse. AT: "Suna da taurin kai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])