ha_tn/psa/119/067.md

552 B

Kamin a wahalshe ni

Wannan za'a iya bayyyana ta cikin fom na aiki. AT: "Kamin ka wahalshe ni" ko "Kamin ka hukunta ni" Kamin a wahalshe ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

na bijire

Rashin biyayyan ga Allah an magana game da ita sai ka ce mutum ne da ya yi tafiya akan hanyar da ba dadai ba. AT: "na yi maka rashin biyayya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ina kula da maganarka

A nan "magana" na gabatad da dokokin. AT: "Ina biyayya da dokokinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)