ha_tn/psa/119/065.md

484 B

TETH

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na tara. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 65-72 ta fara da wannan harafi.

ga bawanka

Marubucin na nufin da kansa kamar "bawanka." AT: "ga ni, bawanka" ko "zuwa ga ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

ta wurin maganarka

Wannan salon zance ne. "maganarka" na nufin da alƙawaren Yahweh wanda ya yi wa marubuci. AT: "kamar yadda ka alƙawarta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)