ha_tn/psa/119/061.md

282 B

Igiyoyin mai mugunta suka nannaɗe ni

Cikin wannan musili, mugaye ko mutane masu mugunta sun yi kokari su sa marubuci ya yi zunubi kamar da mafarauci ke neman ya kama daba da tarko. AT: "Abokan gaba na sun yi kokari su kama ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)