ha_tn/psa/119/059.md

547 B

juyar da ƙafafuna

A nan "kafafu" na gabatad da dukkan mutum. Don a tuba kuma a zaba yin biyayya da dokokin Allah na kamar da juyawa kafafun wani a kan hanyar da ya yi ta wani waje. AT: "canza adireshi na" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Nayi sauri ban kuma ɓata lokaci ba

Marubucin ya bayyana ra'ayi irin daya duka abu mai muhimmanci ko mara muhimmanci sosai domin jadada gaggawa wanda zaya yi biyayya ga dokokin Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)