ha_tn/psa/119/057.md

435 B

HETH

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na takwas. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 57-64 ta fara da wannan harafi.

Yahweh ne rabona

Wannan na nufi Yahweh shine duk abin da ya ke so. Dadai kamar yadda Lawiyawa da ba su karba ƙato yankunan ƙasa ba domin Ubangiji shine rabon su haka marubucin ya yi da'awar Yahweh kamar wanda ke ƙosad da bukatun sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)