497 B
497 B
Na yi tunanin sunanka
A nan kalmar "suna" na gabatad da Yahweh kansa. AT: "Na yi tunani game da kai, Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
na kuma riƙe dokarka
Wannan salon zance ne wanda na nufi da biyayya da doka. AT: "Na yi biyayya da dokanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
na ke yi
"hali na"
na kula da umarnanka
Wannan salon zance wanda na nufi da bin ko yin biyayya da waɗancan umarnan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)