398 B
398 B
Fushi mai ƙuna ya riƙe ni
Wannan shine salon zance. An bayyana fushi sai ka ce ita mutum da zai damƙe wani mutum. AT: "Na zama da fushi sosai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])
Farillanka sun zama waƙoƙina
"Na yi amfani da farillanka kamar yadda kalmomin dake cikin waƙa na" ko "Na ƙirƙiro waƙoƙi daga farillanka"