402 B
402 B
Mai girman kai
Wannan siffa mara muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar sifffa. AT: "Mutane masu girman kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)
gwalo
Yi wa wani ko wani abu ba'a wanda an raina, shakkar ko ba girmamawa
tun zamanun dã
Wannan shine zance da lokaci umurnin, shari'ar, da an ba wa Musa shekaru masu yawa a dã. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)