ha_tn/psa/119/049.md

489 B

ZAYIN

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na bakwai. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 49-56 ta fara da wannan harafi.

Ka tuna da alƙawarinka

"Tuna da alƙawarinka." Duba yadda ka fassara wannan a 20:3

Wannan itace ta'aziyata a cikin ƙuncina: cewa alƙawarinka ya kiyaye ni da rai

Wannan sharaɗin za'a iya canza ta. AT: "Dalilin ta'aziyata ita ce alƙawaarinka ya ajiye ni da rai cikin bakincikina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-sentences)