ha_tn/psa/119/043.md

386 B

Kada ka ɗauke maganar gaskiya daga bakina

"bakina" na nufin da yin magana game da kalmar Allah. AT: "Ba mai yiwuwaba ka hana ni daga yin maganar gaskiyar ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gama Na yi jira domin umarnan sanin gaskiyarka

"jira" ya na da ra'ayi na dogara, da amincewa cewa Allah ba zai yi kamar yadda ya umurta.

Zan kiyaye

"Zan yi biyayya"