ha_tn/psa/119/037.md

637 B

Ka juya idanuwana daga duban wofintattun abubuwa

Wannan musili ne da ke nufin da wani da ke marmarin abubuwan da ba ta da dawwamammen daraja. (Dubi : rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka rayar da ni cikin hanyoyinka

"ka sa in iya zama kamar yadda ka so in zama"

rayar da ni

"ka sa rai na ƙarfi" ko "ka ba ni ƙarfin"

Ka cika wa bawanka alƙawarin da kayi ga waɗanda ke girmama ka

Ka yi wa bawanka abin da ka alƙawarta ka yi wa waɗanda ke girmama ka"

bawanka

Marubucin na magana game da kansa a masayi bawan Allah ya nuna tawali'un sa. AT: "ni, bawanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)