ha_tn/psa/119/035.md

722 B

Ka bishe ni ta tafarkin dokokinka

"Ka bishe ni bisa fa dokokinka" ko "Ka koya mani yin biyayya da dokokinka." An kwatanta dokokin Allah da hanyar da mutum ke tafiya cikin biyayya da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka jagoranci zuciyata ga

Wannan shine salon zance. "Zuciya" anan na nufin da son rai, muraɗin da zaɓi shugabanta rayuwan wani. AT: "Sa ni in so" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

alƙawarin umarnanka

"don yi biyayya da alƙawarin umarnanka". Wannan shine na magana game da biyayya da Shari'ar Musa.

ƙazamar riba

"sha'awar domin arziki." Wannan na magana game da dũkiyanda ake samu ta wurin ketare doka hanyar yin abubuwa ko azzãlumai zuwa ga wasu.