ha_tn/psa/119/029.md

507 B

Ka juyar daga gare ni hanyar yaudara

Kalma "hanyar" anan na nufin da hanya na nuna hali. AT: "Ka rike ni daga bin hanyar yaudara" ko "Ka hana ni daga kasancewa yaudarar mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yaudara

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "yin karya" ko 2) "gaskantawa da karya" ko "bin karya."

hanyar aminci

Yadda mutum ke nuna hali ko ayyukan an yi magana sai ka ce ita ce hanyar ko hanya. AT: zaman amintacce a gare ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)