ha_tn/psa/119/023.md

488 B

Koda ya ke shugabanni sun ƙudurta suka yi mani maƙarƙashiya

"Koda ya shugabanni sun yi shiri don cuta na kuma suka ce mugu abubuwa game da ne"

Alƙawaran farillanka sune nake jin daɗi

Alƙawaran farillanka na sa ni farincikin sosai."

sune kuma ke yi mini jagora

Farillan Allah sune an yi magana game da sai ka ce su mutane ne. AT: "sune kuma kamar mashawarata hikima gare ni" ko "kuma suna ba ni shawara mai hikima" (Dubi rc://*/ta/man/translate/figs-personification)