ha_tn/psa/119/019.md

622 B

Ni bãƙo ne a cikin ƙasar

bãƙo ne wanda ba zai daɗe sosai a cikin ƙasar ba. AT: "Ina nan kamar bãƙo da ke zama a gajerewar lokaci cikin ƙasar" ko 2) rashin sani shari'ar Allah marubucin sai ka ce yana nan bãƙo wanda bai sani shari'ar ƙasar ba. AT: "Ina da rashin sani kamar bãƙo cikin ƙasar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An rushe marmarina

Marubuci na magana game da marmarinsa kasancewa da karfi sosai sai ka ce suna cikin zafi. AT: "Cikin rai na na matukan marmarin ya sani" ko "Rai na na ciwo saboda ina son in sani sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)