ha_tn/psa/119/017.md

621 B

GIMEL

Wannan shine sunan baki na uku na haruffan Hebraniyawa. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 17 - 24 ta fara da wannan harafi.

bawanka

Marubucin ya kira kansa "bawanka" don nuna tawali'unsa.

Buɗe idanuna domin in ga

Mawallafa ya yi magana samun fahimta, ilmi da hikima kamar kasancewa a iya gani. AT: "Taimaki ni in fahimta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ayyukan al'ajibi a cikin shari'arka

Mawallafa ya yi magana game da basira cikin shari'ar abu mamaki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cikin shari'arka

"cikin umarninka" ko "cikin dokokinka"