ha_tn/psa/119/011.md

257 B

Na adana maganarka a cikin zuciyata

"Na sa maganarka a cikin zuciyata." Wannan shine musili wanda ke nufi "na hadace kalmar ka." Zuciyar an yi hoton ta kamar bokiti da za'a rike abin da ,utne ke tunani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)